Tehran (IQNA) An baje kolin wani sashe na kur'ani mai tsarki na karni na 8 miladiyya mallakar kasar Uzbekistan tare da tarin tsoffin ayyukan wannan kasa a dakin adana kayan tarihi na Louvre da ke birnin Paris.
Lambar Labari: 3488051 Ranar Watsawa : 2022/10/22
TEHRAN (IQNA) – Gidan kayan tarihi na Bayt Al Quran Al Akbar da ke Palembang na kasar Indonesiya.
Lambar Labari: 3487694 Ranar Watsawa : 2022/08/15