IQNA

Alqur'ani mafi girma da ake nunawa a gidan tarihi na Indonesiya

TEHRAN (IQNA) – Gidan kayan tarihi na Bayt Al Quran Al Akbar da ke Palembang na kasar Indonesiya.

Gidan kayan tarihi na Bayt Al Quran Al Akbar da ke Palembang na kasar Indonesiya, gida ne da mafi girman kur’ani na katako yake wanda aka zana ayoyinsa a faɗin mita 1,77 x 1,4 da itacen Tembesu mai kauri cm 2,5 a gini mai hawa 5.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: katako ، Indonesiaya ، gidan ، kayan tarihi