iqna

IQNA

mujahidai
Khumusi a cikin Musulunci / 3
Tehran (IQNA) Tattalin arzikin Musulunci da ake so ya cakude da xa'a da kauna, kuma idan aka duba ayar Khums a cikin Alkur'ani za ta bayyana muhimman bangarori na wannan lamari.
Lambar Labari: 3490033    Ranar Watsawa : 2023/10/24

Sayyid Hasan Nasrallah:
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana a yayin bikin bude cibiyar yawon bude ido da jihadi ta Janta: Imam Khumaini (RA) ya yanke shawara mai cike da tarihi na tinkarar harin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta tura dakaru zuwa kasar Siriya a shekara ta 1982.
Lambar Labari: 3487715    Ranar Watsawa : 2022/08/19