iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya sanar da kiran jakadan kasar swissland domin nuna masa kin amincewar Iran da matakin Shugaban Kasar Amurka na kin jikin 'yan gudun hijira.
Lambar Labari: 3481181    Ranar Watsawa : 2017/01/29