Surukin Trump ya tona asiri:
Tehran (IQNA) Jared Kushner, suruki n kuma mashawarcin tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana bayanai kan yadda ake daidaita alakar Sudan da Isra'ila a bayan fage.
Lambar Labari: 3487762 Ranar Watsawa : 2022/08/28