Tehran (IQNA) Masallatai da dama a fadin kasar Birtaniya za su bude kofofinsu ga wadanda ba musulmi ba a mako mai zuwa, yayin da suke gudanar da shirye-shirye daban-daban na gabatar da su ga addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487790 Ranar Watsawa : 2022/09/02