iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kasashen Larabawa na Tekun Fasha, ciki har da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa, sun fitar da wata sanarwa inda suka bukaci Netflix da ya cire abubuwan da suka saba wa dabi'u da ka'idojin Musulunci.
Lambar Labari: 3487815    Ranar Watsawa : 2022/09/07