iqna

IQNA

Shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya jaddada cewa yunkurin Imam Husaini (AS) wani juyin juya hali ne na 'yanci da adalci wajen fuskantar zalunci da danniya .
Lambar Labari: 3487869    Ranar Watsawa : 2022/09/17