iqna

IQNA

A matsayinsa na mai nazari kan mahanga ta Ubangiji, Annabi Muhammad (SAW) ya yi amfani da wani sabon tsari na gine-gine na waje da na cikin gida na birnin Madina da ke kasar Saudiyya a matsayin hedkwatar kasashen musulmi, wanda ake kallonsa a matsayin abin koyi na gina al’umma da gudanar da harkokin duniya.
Lambar Labari: 3487994    Ranar Watsawa : 2022/10/11