Ahmad Musa

IQNA

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa, wanda ya dade yana aikin bayar da agaji, ya bayyana cewa zai gina makaranta da sabbin kayan karatu ga ‘ya’yan kasarsa mabukata.
Lambar Labari: 3488039   Ranar Watsawa : 2022/10/20