iqna

IQNA

Farfesa Hossein Masoumi Hamedani a wata hira da IQNA:
IQNA – A  ranar 10 ga watan Nuwamba ne ake gudanar da bikin ranar kimiyya ta duniya kan zaman lafiya da ci gaba da ake gudanarwa a kowace shekara a ranar 10 ga watan Nuwamba, fitaccen masanin tarihin kimiyya na kasar Iran Farfesa Hossein Masoumi Hamdeni ya tattauna kan rawar da take takawa wajen sa ido kan zamantakewar al’umma da kuma nauyin da ya rataya a wuyanta wajen daidaita ilimi da manufofin zaman lafiya da ci gaban duniya.
Lambar Labari: 3492251    Ranar Watsawa : 2024/11/22

Ontario (IQNA) A jajibirin Maulidin Manzon Allah (S.A.W) za a gudanar da baje kolin ayyuka da abubuwan tunawa da aka danganta ga Annabi Muhammad (SAW) da tarihinsa a birnin Ontario na kasar Canada.
Lambar Labari: 3489852    Ranar Watsawa : 2023/09/21

Tehran (IQNA) Wani dan kasar Yemen ya lashe matsayi na daya a gasar haddar Alkur'ani da aka gudanar a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3488042    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin  Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a  cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Tehran (IQNA) masu adawa da muslunci a  kasar Faransa sun yi rubutu na barazanar kisan musulmi a kan bangayen masallaci a Cholet.
Lambar Labari: 3484822    Ranar Watsawa : 2020/05/21