Mahajjatan Baytullah al-Haram suna gudanar da babban rukunnan aikin Hajji ta hanyar kasancewa a cikin jejin Arafa da gudanar da ayyukan ibada a ranar Arafat.
Lambar Labari: 3489381 Ranar Watsawa : 2023/06/27
Ɗaya daga cikin halayen ɗan adam shine yin fushi, wanda wasu mutane ke gani da yawa ta yadda ba za su iya sarrafa shi ba.
Lambar Labari: 3488064 Ranar Watsawa : 2022/10/24