IQNA - A cewar hukumomin Saudiyya, sama da masu ibada miliyan 19 ne suka halarci masallacin Quba tun farkon shekarar 2024.
Lambar Labari: 3492120 Ranar Watsawa : 2024/10/30
IQNA - Aikin Hajji da dawafin dakin Ka'aba ga masu fama da matsalar jiki ana yin su ne ta hanyar amfani da keken guragu a wata hanya ta musamman da ake la'akari da ita a saman benen Mataf.
Lambar Labari: 3491317 Ranar Watsawa : 2024/06/10
Rabat (IQNA) Nomia Qusayr, wata tsohuwa ‘yar kasar Moroko, ta yi nasarar rubuta kwafin kur’ani mai tsarki har guda uku.
Lambar Labari: 3489488 Ranar Watsawa : 2023/07/17
Tsoffin ministocin Turai:
Tehran (IQNA) Tsoffin ministocin harkokin wajen kasashen Turai sun bayyana manufofin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Falasdinawa a matsayin "laifi na wariya.
Lambar Labari: 3488088 Ranar Watsawa : 2022/10/29