iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sashen ilimi da al'adu na hubbaren Muqaddas Abbasi a Karbala ya sanar da maido da wani katafaren kur'ani mai tsarki na karni na 13 na wannan cibiya.
Lambar Labari: 3488097    Ranar Watsawa : 2022/10/31