iqna

IQNA

Jagora:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana yunkurin da wasu bangarori ke yin a neman saka makaman Iran a cikin abin da za a tattauana kansu da cewa lamari ne da ba zai yiwu ba.
Lambar Labari: 3482038    Ranar Watsawa : 2017/10/26

Jagora A Hubbaren Imam Khomeini (RA):
Banagren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.
Lambar Labari: 3481579    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, A ganawar da yayi da kwamandoji da manyan jami'an rundunar sojin sama ta Iran da na sansanin kare sararin samaniyyar kasar Iran a jiya Talata, Jagoran juyin juha halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya mayar da martani ga kalaman baya-bayan nan da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi kan Iran yana mai bayyanar da hakikanin siyasar yaudara ta Amurkan.
Lambar Labari: 3481211    Ranar Watsawa : 2017/02/08