Wakilin Ayatollah Sistani:
IQNA – Kungiyar Imam Husaini (AS) ta ci gaba da kasancewa a matsayin haske mai shiryarwa don kare gaskiya, adalci, da mutuncin dan Adam, in ji Sheikh Abdul Mahdi al-Karbalaei a cikin jawabin da ya yi na fara Muharram a Karbala.
Lambar Labari: 3493456 Ranar Watsawa : 2025/06/27
IQNA - Majalisar Dinkin Duniya ta nada Miguel Angel Moratinos a matsayin manzon musamman na yaki da ky3amar Islama.
Lambar Labari: 3493225 Ranar Watsawa : 2025/05/09
Wakilin Tarayyar Turai a Falasdinu ya sanar da cewa:
Tehran (IQNA) Ofishin wakilin Tarayyar Turai a Palastinu da ta mamaye ya fitar da wani rahoto inda ya ce yahudawan sahyuniya sun lalata gidaje 953 na Falasdinawa tare da raba mutane dubu 28 da muhallansu a cikin shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 3488885 Ranar Watsawa : 2023/03/29
Tehran (IQNA) A yayin da ake bude gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 20 a birnin Moscow, an zabi wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran Sayyid Mostafa Hosseini a matsayin makaranci na 17, inda ya nuna kansa.
Lambar Labari: 3488205 Ranar Watsawa : 2022/11/20