iqna

IQNA

Sayyid Mostafa Hosseini
A yammacin ranar 20 ga watan Nuwamba ne aka kammala gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na 20 a babban masallacin birnin Moscow na kasar Rasha, kuma Seyed Mustafa Hosseini dan kasar Iran ya samu matsayi na uku a wannan gasa.
Lambar Labari: 3488211    Ranar Watsawa : 2022/11/21