iqna

IQNA

A Masar;
Tehran (IQNA) Ministan kyauta na kasar Masar ya sanar da kammala tarjama sassa ashirin na kur'ani mai tsarki zuwa harshen yahudanci.
Lambar Labari: 3488215    Ranar Watsawa : 2022/11/22