iqna

IQNA

yawa
Ofishin Kididdiga na Biritaniya ya fitar da sakamakon kidaya na baya-bayan nan da matsayin mabiya addinai daban-daban a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488265    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Surorin Kur’ani  (42)
An ambaci halaye da yawa ga mumini, kowannensu yana da mahimmanci. Shawarwari da wasu na daga cikin wadannan siffofi; Amma da alama wannan siffa tana da muhimmanci ta musamman domin an sanya sunan daya daga cikin surorin Alqur'ani a kan wannan lakabi.
Lambar Labari: 3488237    Ranar Watsawa : 2022/11/26

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885    Ranar Watsawa : 2020/06/11