iqna

IQNA

sauye-sauye
Shahararrun malaman duniyar Musulunci   /  9
Dokta Fawzia Al-Ashmawi, farfesa ce a fannin adabin Larabci da wayewar Musulunci a jami'ar Geneva, kuma tsohuwar mamba a majalisar koli ta harkokin addinin musulunci mai alaka da ma'aikatar addini ta Masar.
Lambar Labari: 3488287    Ranar Watsawa : 2022/12/05