iqna

IQNA

nazarce-nazarce
Tafsiri da malaman tafsiri  (10)
Idan aka yi la’akari da cikakkiyar mahangar Ayatullah Khoi game da mabubbugar tawili da kuma yawaitar amfani da dalilai na hankali a cikin wannan tafsiri, ya kamata a kawo hanyar tafsirin “Al-Bayan” a matsayin hanyar ijtihadi.
Lambar Labari: 3488293    Ranar Watsawa : 2022/12/06