IQNA - Ministan tsaron cikin gidan yahudawan sahyuniya mai tsattsauran ra'ayi ya sanar da cewa a gobe ma a daidai lokacin da ake tunawa da mamayar gabashin birnin Kudus, zai gudanar da wani tattaki a kusa da masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3491280 Ranar Watsawa : 2024/06/04
Tehran (IQNA) hakkin mata da kauna da mutunta uwa, da goyon baya mai karfi ga al'ummar Palastinu da farin jinin tawagar 'yan wasan kasar Morocco, al'amura ne da suka dauki hankulan kafafen yada labarai na yammacin duniya a gasar cin kofin duniya ta Qatar.
Lambar Labari: 3488349 Ranar Watsawa : 2022/12/17