IQNA - Bayan shafe shekaru biyu ana jinkirin shirin fim din Muawiyah a tashar sadarwa ta MBC ta kasar Saudiyya a cikin watan Ramadan mai alfarma 2025. Da alama shawarar watsa shirye-shiryen za ta iya rura wutar rikicin addini.
Lambar Labari: 3492868 Ranar Watsawa : 2025/03/07
Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin na baya bayan nan na kungiyar Taliban na haramtawa 'yan matan Afganistan ilimi da cewa ya saba wa umarnin Musulunci.
Lambar Labari: 3488380 Ranar Watsawa : 2022/12/23