IQNA

An Bude Sashin Bincike N Yan Shi'a A Ostriya

Bangaren kasa da kasa: A karon farko an kaddamar da wani shafin bincike nay an shi'a a Ostriya .
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Barata ta watsa rahoton cewa: wannan shafi na Internet nay an shi'a ya kumshi abubuwa masu yawan gasket kuma iri-iri da suka hada da makloli da labarai na siyasa,zamantakewa,da kuma duk wani abu day a shafi yan shi'a. kuma duk wani abu day a shafi bayanai da bincike kan Shi'a ana iya samunsu a wannan adreshi www.shia.com.au

397957