IQNA

Taro Kan Taimakawa Wajen Binkasa Rubutu A Asiya

Bangaren kasa da kasa: taro kan yadda za a inganta rubutu a kasashen Asiya da hukumar Asisco ta dauki nauyin gudanarwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; Isesco ta shaida mata da gudanar da taro kan yadda za a inganta hanyoyin binkasa rubutu a kasashen asiyasa kuma wannan shiri zai shafi kasashen Indoonosiya,Malaisiya,Tajikistan,Kazakistan,Iran,Afganistan da Maldiv. Kuma a Kalalampur babban birnin kasar Malaishiya ne za a gudanar da wannan taro.

472646