Bangaren al'adu da fasaha: Mutumin nan da ya tarjama littafin Nahjul balagh da ke dauke da hadisan Imam Ali da harshen Rashanci ya iso kasar Iran domin gudanar da ziyara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Mutumin nan da ya tarjama littafin Nahjul balagh da ke dauke da hadisan Imam Ali da harshen Rashanci ya iso kasar Iran domin gudanar da ziyara. Bayanin ya ci gaba da cewa mutumin nan da ya tarjama littafin Nahjul balagh da ke dauke da hadisan Imam Ali da harshen Rashanci ya iso kasar Iran domin gudanar da ziyara. 564574