IQNA

Taron Horo Ga Mata Yan Shi'a A Kutaib

Bangaren kasa da kasa;a karo na uku an gudanar da bada horo kan ilimin addini da fikihu da akhalaki irin na Musulunci ga mata yan shi'a a garin Kutaib na Saudiya da aka bawa taken Bangaren tarihi da Akhalaki na hadarat Fatima Zahra (AS).



Cibiyar da ke kula da harkkokin kur'ani ana nan Jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Rasid ta watsa rahoton cewa; a karo na uku an gudanar da bada horo kan ilimin addini da fikihu da akhalaki irin na Musulunci ga mata yan shi'a a garin Kutaib na Saudiya da aka bawa taken Bangaren tarihi da Akhalaki na hadarat Fatima Zahra (AS).Gudanar da irin wannan horo ko shakka babu zai taimaka matuka gaya ta fuskoki da dama kuma daban daban kuma ko ba komi Hadarat Fatima (AS) abin koyi ce ga matan duniya da kuma mazaje sabo da matsayinta da kuma rawar da ta taka ta dukan bangarori.

565516