IQNA

Aiki Tare Ta Fuskar Ilimi Tsakanin Iran Da Girka

Bangaren nazari da ilmi: shugaban karamar jami'a ta Ilahiyat a kasar Girma a wata ziyarar da mai kula da ofishin al'adu da yada al'adun Iran a wannan kasa sun bukaci fadada dangantakar kasashen biyu ta fuskar ilmi musamman a bangaren ilahiyat da falsafa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da yada al'adun jmahuriyar Musulunci ta Iran da kuma kara kusanci a tsakanin musulmi ta watsa rahoton cewa; shugaban karamar jami'a ta Ilahiyat a kasar Girma a wata ziyarar da mai kula da ofishin al'adu da yada al'adun Iran a wannan kasa sun bukaci fadada dangantakar kasashen biyu ta fuskar ilmi musamman a bangaren ilahiyat da falsafa.


608985