IQNA

A Emarat An Nuna Tsohon Hoton Ka'aba

Bangaren kasa da kasa: kasuwar baje kolin nuna hotunan gurare na tarihi da suka hada da ka'aba da gurare masu tsarki a birnin Makka da kuma hotunan sun tasarma karni na sha tara hijira miladiya kuma an baje wannan kasuwarce a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta alkausar ya watsa rahoton cewa; kasuwar baje kolin nuna hotunan gurare na tarihi da suka hada da ka'aba da gurare masu tsarki a birnin Makka da kuma hotunan sun tasarma karni na sha tara hijira miladiya kuma an baje wannan kasuwarce a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa. Wannan kasuwar baje kolin za a ci gaba da gudanar da ita har zuwa karshen wannan wata na zulhujja da muke ciki.

697032