Zanga-Zangar Dubban Daruruwan Tehran Bayan Juma'a
Dubban daruruwan al'ummar birnin Tehran sun gudanar da jerin gwanon yin tir da kisan Hajj Qasem Solaimani da Amurka ta yi, are da neman a dauki matakin mayar da martani cikin gaggawa.
copied
https://iqna.ir/F0EcRY