A daren jiya ne aka shiga mataki na karshe na gasar kur'ani mai girma ta kasa baki daya karo na 44 a kasar Iran.