SRINAGAR (IQNA) – Mutane da dama a Srinagar, Jammu da Kashmir, sun halarci taron kamfen bada jinni na #GlobalBloodHeroes.
Mutane da dama a Srinagar, Jammu da Kashmir, sun halarci taron kamfen bada jinni na #GlobalBloodHeroes a ranar Asabar da wata kungiyar agaji ta Burtaniya Who Is Hussain ta shirya.