KARBALA (IQNA) – Dubundubatar masu ziyarar ne ke ziyartar hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala a kowace rana domin gudanar da tarukan Arbaeen .
Dubundubatar masu ziyarar ne ke ziyartar hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala a kowace rana domin gudanar da tarukan Arbaeen da ke cika kwanaki 40 da shahadarsa.