Sautukan Aljannah
Karatun Kur'ani tare da Shaaban Sayyad a cikin suratu Fussilat
Iqna ta shirya kuma ta fitar tarin karatuttuka da ake kira "Sautukan aljannah" wanda ya hada da karatuttukan tunawa da manyan makaranta na duniyar musulunci. A cikin wannan za a ji wani bangare na karatun Shaaban Sayyd, yana karatun suratu Fussilat.