Jami'I Ya yi Dubi kan Hidimomin Da Aka Yiwa masu ziyarar Arbaeen
IQNA - Wakilin jagoran juyin juya halin musulunci a harkokin ayyukan ziyara da sauran jami'an kasar Iran da ke birnin Karbala na kasar Iraki sun duba irin ayyukan da ake yi wa masu ziyarar Arbaeen.