Ayarin Arbaeen; Masu koyi da Imam Husaini (AS)
IQNA - Sayyid Mustafa Husaini; makarancin kasa da kasa kuma memba na ayarin kur'ani na Arbaeen, ya karanta ayoyin karshe na "Surar Fajr" ga masu sauraro a sansanin kur'ani mai tsarki na Arbaeen. Ya siffanta karatun da aka yi a kan titin Arba'in a matsayin koyi da matakai da halayen Imam Husaini (AS).