Taron hadin kan Musulunci karo na 39
IQNA - Hojat-ol-Islam Hamid Shahriari, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya WFPIST ya gudanar da taron manema labarai a ranar 6 ga watan Satumba, 2025 a birnin Tehran, inda ya bayyana shirye-shiryen taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 39.