IQNA

Ladan Kyawawan Dabi'u

Manzon Allah (SAW) ya ce: “Mai kyawawan dabi’u ya kai matsayin mai Azumi da Sallah." (Bihar al-Anwar, juzu'i na 68, shafi na 386).

Ladan Kyawawan Dabi'u