Kamfaninin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ya nakato daga shafin sadarwa na yanar gizo in Islam cewa, da dama cikin al’ummar kasar Jamus bas u nuna kyama ga musulmi ko kuma daukar musulmi a mtsayin mabiya wani addni da suke kiyayya da shi, maimakon haka sun aganin cewa shi muslunci wani bangare na addinin da ke kasar.
A wani labarin kuma Gwamnatin kasar Jamus ta sanar yau cewa shugabar gwamnatin kasar da shugaban kasar Rasha sun cimma matsaya kan aikewa da tawagar bincike ta kasa da kasa zuwa kasar raine, domin gudanar da bicike kan faduwar jirgin kasar malaysia.
Majiyar gwamnatin Jamus ta ce sun amince da a kafa tawagar wadda za ta kasance mai zaman kanta, karkashin kulawar hukumar kula da zirga-zirgar jiragen fasinja ta duniya, wadda za ta kunshi bangarorin kraine, asha, hukumar tsaro ta kungiyar tarayyar turai, da kuma wasu daga cikin kasashen da lamarin yafi shafa.
Bangarorin gwamnatin yukraine da kuma 'yan aware suna yin musayar zargi a tsakaninsu, dangane da wanda ked a alhakin kakkabo jirgin, wannan batu dai ya jawo takaddama mai tsakanin a tsakanin dukkanin bangarori, wadanda ae danganta su da siyasa kai tsaye.
1437868