iqna

IQNA

jamus
IQNA - 'Yan sandan kasar Holland sun kai hari kan musulmin da suka yi kokarin hana su kona kur'ani.
Lambar Labari: 3490492    Ranar Watsawa : 2024/01/17

Berlin (IQNA) Gwamnatin Jamus ta sanar da cewa ba za a bar limaman jam'iyyar da aka horar a Turkiyya su yi aiki a masallatan kasar ba.
Lambar Labari: 3490312    Ranar Watsawa : 2023/12/15

Berlin (IQNA) Dangane da wani rahoto kan halin da Musulman kasar ke ciki, ministan harkokin cikin gida na Jamus ya yarda cewa da yawa daga cikinsu na fama da wariya da wariya da kyamar addini da tashin hankali a rayuwarsu ta yau da kullum.
Lambar Labari: 3489399    Ranar Watsawa : 2023/06/30

Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Jamus ta fara gudanar da bincike kan lamarin gobarar da ake kyautata zaton ta afku a masallaci mafi girma a birnin Hannover na Jamus.
Lambar Labari: 3489234    Ranar Watsawa : 2023/05/31

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Jamus sun sanar da cafke wani mutum da ya yi yunkurin cinna wuta a wani masallaci.
Lambar Labari: 3489126    Ranar Watsawa : 2023/05/11

Tehran (IQNA) A jiya ne aka gudanar da gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Hamburg na kasar Jamus tare da halartar wakilan kasashe 33 na kasashe kamar Falasdinu da Tunisiya da kuma Ostireliya.
Lambar Labari: 3488169    Ranar Watsawa : 2022/11/13

Kamfanin Fintech na Jamus Caiz Development yana gina manhaja ta dijital da ke bisa tsari na  Sharia da blockchain wanda aka tsara don ƙirƙirar damar samun kuɗin shiga  ga miliyoyin mutane a ƙasashe masu tasowa.
Lambar Labari: 3488127    Ranar Watsawa : 2022/11/05

Tehran (IQNA) A wani mataki na cin zarafi da aka yi wa musulmi, wani Ba jamus he a birnin Berlin ya yaga wa wata mata Musulma lullubi tare da lakada mata duka.
Lambar Labari: 3487536    Ranar Watsawa : 2022/07/12

Tehran (IQNA) An harbe wani masallaci a jihar Saxony-Anhalt da ke gabashin Jamus. yan sanda na ci gaba da bincike kan wannan lamari.
Lambar Labari: 3486863    Ranar Watsawa : 2022/01/24

Tehran (IQNA) Jiya ce ranar 3 ga watan Oktoba ranar bude kofofin masallatai ga kowa a kasar jamus .
Lambar Labari: 3486384    Ranar Watsawa : 2021/10/04

Tehran (IQNA) bababr cibiyar kur’ani ta kasar Jamus da ke da mazauni a birnin Hamburg ta saka tilawar kur’ani da Karim Mansuri ya gabatar.
Lambar Labari: 3485610    Ranar Watsawa : 2021/02/01

Tehran (IQNA) Ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani mai zafi a kan kasashen Burtaniya, Jamus, Faransa, dangane da shirinta na nukiliya.
Lambar Labari: 3485569    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Tehran (IQNA) jami’an ‘yan sandan kasar Jamus sun keta alfarmar wani masallaci a cikin birnin Berlin.
Lambar Labari: 3485297    Ranar Watsawa : 2020/10/22

Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Jamus da ya musulunta ba da jimawa ba, ya zabi ranar idin Ghadir a matsayin ranar daurin aurensa a masallacin Nasirul Molk Shirazi.
Lambar Labari: 3485074    Ranar Watsawa : 2020/08/11

Tehran (IQNA) a Jamus an yaba da irin gagarumar gudunmawar da malaman musumi suke bayarwa wajen dakile yaduwar corona a duniya.
Lambar Labari: 3484665    Ranar Watsawa : 2020/03/28

Tehran – (IQNA) sakamakon wani bayani da aka samu kan yiwuwar dana bam a masallacin Fateh a kasar Jamus, an killace massalacin.
Lambar Labari: 3484562    Ranar Watsawa : 2020/02/26

Tehran - (IQNA) shugabar gwamnatin Jamus Angela Markel ta yi Allawadai da harin da wani ya kai ya kashe mutane 9 a kasar.
Lambar Labari: 3484543    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Cibiyar Darul ur’an dake kasar Jamus ta saka karatun gasar kur’ani na Isra a cikin shafukanta na zumunta.
Lambar Labari: 3484479    Ranar Watsawa : 2020/02/03

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman tattaunawa hanyoyin sulhunta masu rikici a Libya a birnin Berlin.
Lambar Labari: 3484432    Ranar Watsawa : 2020/01/19

An gudanar da taron tattaunawa tsakanin musulmi da kista a birnin Berlin na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3484312    Ranar Watsawa : 2019/12/12