IQNA

Taro Kan Ayyukan Kur’ani A BirSharijah Na Kasar UAE

21:36 - August 18, 2014
Lambar Labari: 1440695
Bangaren kasa da kasa, taro kan muhimman ayyuka na kur’ani mai tsarki a birnin Sharijah na kasar hadaddiyar daular larabawa wanda wata bababr cibiyar kula da irin wadannan ayyuka na kur’ani ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.

Kafanin dilalncin labaran Iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Gukftoday cewa, an kamala taro kan muhimman ayyuka na kur’ani mai tsarki a birnin Sharijah na kasar hadaddiyar daular larabawa wanda wata bababr cibiyar kula da irin wadannan ayyuka na kur’ani ta dauki nauyin shiryawa kamar yadda ake kowace shekara.
Manufar wannan taron dai ita kara dangon alaka da zumunci tsakanin al’ummomin kasashen musulmi wadanda suke da madaukakin matsayi a cikin al’du da kuma ci gabana ddinin muslunci, sakamakon rawar da suka taka tsawon shekaru na tarihin musulunci, wanda hakan ya sanya su a sahun gaba wajen bayyana irin wadannan al’adu da suk danganci addinin muslunci.
An abyar da kyautuka na musamman ga wasu daga cikin wadanda suka nuna kwazo ta fuskar ayyukan kur’ani mai tsarki da hakan ya hada da makaranta da kuma mahardata, gami da masu gudanar da wasu ayyukan na musamman da suka shafi fagen kur’ani mai tsarki.
1439652

Abubuwan Da Ya Shafa: uae
captcha