Bangaren hulda ta kasa da kasa: kungiyar hadin kan kasashen larabawa a ranar talata,15 ga watan Bahman, ta yi Allah wadai da labarin da aka watsa mai cewa;… sun bawa sojin Isra'ila damar kasha mata da kananan yara fararen hula.
Cibiyar koyar da Alkur'ani ta Iran bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Sana ta watsa labarin cewa: Muhamad Soubeih mukaddashin babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen larabawa da ke kula da harkokin Palasdinawa bayan nuni da labarin ….nuna wariya a lokacin hare-haren gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Gaza ya ce: duk mutuman day a yada tunanin nuna wariya a tsakanin jama'a da goyan bayan wannan baker siyasa dole a hukumta shi.
Y kara da cewa: Diov Lior shugaban ….a yammacin kogin jodan ya bawa sojin Israila dama da izinin kasha fararen hula Palasdinawa da yiwa matsugunnan fararen hula rowan bama-bamai kuma wannan mutum domin neman fakewa da umarnin day a bayar ya yi amfani da wasu ayoyi na attora da suka bada damar kasha nakasassu mata da yara lokacin yaki.Saubeih ya nuna nadama da irin wadannan shugabannin addini yahudawa da cewa : shin wadannan sojoji na gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta bin wannan umarni ba su sabawa addininsu ba ? shin shugabannin addini ta hanyar bawa sojoji izinin kasha fararen hula Palasdinawa bas u sabawa dokokin na kasa da kasa ba da rufe ido kan hakkokin Palasdinawa ?.
359442