IQNA

Waziriyar Jamus ta soki matakin yafewa wanda musanta Holokost a Vatikan

14:48 - February 07, 2009
Lambar Labari: 1741305
Bangaren hulda ta kasa da kasa: Angela Markel waziriyar kasar Jamus a yau 16 ga watan Bahman ta soki matakin Paparoma Venedik na 16 shugaba Tarikar Katolika ta duniya na yafewa wasu manyan malumman kirista a Italiya ad suka musunta tushen gaskiyar abin day a faru a Holpkost.
Cibiyar koyar da Alkur'ani ta Iran bayan nakaltowa daga majiyar talbijin din aljazira Net ta watsa rahoton cewa: Angela Markel wadda kirista ce daga tarikar Protastan ta nuna adawarta da afuwar da Pap Venedik na 16 ya yiwa Ricard Wilson babban malamin kista a Italiya da wasu manyan kiristoci biyu da suka yi inkarin abin day a faru a Holokost inda ta ke cewa: dokan mataki irin wannan daga Vatikan na yafewa masu inkarin Holokost zai bakantawa yahudawa rai kuma matakin paparoma yana nuna goyan baya ga masu inkarin Holokost.Daga karshe ta bukaci Venedik na 16 da ya doki mataki mafi tsanani kan haka.Yahudawa masu tsanani da yahudawan sahayoniya a duniya na raya cewa .Yan nazi a Jamus karkashin jagorancin Hitler a tsawon shekarun 1940 zuwa 1946 miladi sun hallaka yahudawa miliyon shida da zummar kawar da zurriyar yahudawa.Yayinda yahudawan sahayoniya suka ce bai halitta ba a yi binciken sanin gaskiyar wannan lamari.

359409
captcha