IQNA

Karanta Alkur’ani shi ne yafi mamaye gasar kautar littafin shekara ta duniya karo na sha shidda

Bangaren adabi: sakataren shirya gasar karo na sha shida kan littafin shekara ,bangaren karanta Alkur’ani shi ne yafi mamaye wannan gasa musamman saboda kaddamar da dalilai masu gamsarwa a fili.
Muhammad Rida Wasafi sakataren shirya gasar a wannan karo na sha shida a wata hira da cibiyar watsa labarai ta alkur’ani Iran Iqna ya kara da cewa: a wannan karo na kautar littafin shekara a duniya a karon farko da aka gudanar a kasar Turkiya inda aka bawa bangaren karanta Alkur’ani da fassara kautar wannan shekara yayinda a bangaren yaruka ,harshen jamusanci da Turancin ingila suka fi iya fassarar Alkur’ani yayin da a bangaren ilimin zamani yaren faransanci ya zama na daya.

359310