Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ce bayan ta nakalto daga majiyar Islam Online ta watsa rahoton cewa: wannan bincike ya samo asali ne bayan wani bincike da wata hukumar kare hakkin dan adam a Turkiya ta gabatar kan HARAMTACCIYAR KASAR ISRA'ILA da suka tabbaka ta'addanci a gaza.A cikin wannan bukata ta hada mutane 19 daga cikin shugabannin HARAMTACCIYAR KASAR ISRA'ILA da ya hada Shimon Perez shugaban HARAMTACCIYAR KASAR ISRA'ILA da Ehud Olmet firaminista da Zipi Livni ministar harkokin waje da kuma Ehud Barak ministan yakin HARAMTACCIYAR KASAR ISRA'ILA . Kuma kotunan Turkiya nada hurumin kama wadanda ake zargi idan sun fito kasashen waje kan zargin kisan kiyashi .
360511