IQNA

Babban Bukin Girmama Farkon Dan Majalisa Musulmi A Iskatland

16:10 - February 09, 2009
Lambar Labari: 1742280
Bangaren Kasa da kasa:Bukin girmama Bashir Ahmad dan majalisar dokokin musulmi a Iskatland a ranar asabar da ta gabata.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ce bayan nakalto labarin daga AFP ta watsa labarin cewa: Firaministan da shugaban jamhuriyar yan kasa a Iskatland sun halarci gurin wannan buki na girmama dan majalisa musulmi na farko a wannan kasa da cewa: Bashir yanada matsayi a gurin kasarsa da kuma addininsa na musulunci.

Bashir Ahmad a shekara ta 2007 a hukumce ya zama dan jami'ar na farko musulmi mamba a komitin zartarwa na jam'iyar.

361247
captcha