IQNA

22:20 - February 15, 2009
Lambar Labari: 1742308

Kaddamar da Diyar Pupe ta Musamman Wajen Koyar da Alkur'ani Ga yaran masu Hijira A Britaniya

Bangaren Kasa da Kasa : A wata mai kamawa ne za a kaddamar da wata butunbutumi da yake dauke da koyarwar Alkur'ani mai tsarki ga yara kanana a guraren saida kaya a Britaniya.

Cibiyar koyar da Alkur'ani a nan Iran Iqna bayan ta nakalto daga jaridar Telegraph ta watsa rahoton cewa: Burin yin wannan butunbutumi don taimakawa yaran yan gudun hijira da ke zaune a kasar Britaniya kuma musulmi da ke fama da matsaloli na samin ilimi.Farzan Rahman shugaban kamfanin yin wannan Pupe ko butunbutumi da cewa: lokaci da yana karami domin harder Alkur'ani yana ta fiya a kullum a Masallaci amma hakan ba yaya burge shi don haka ya yi tunanin bullo da wannan salo da dubara ga yara kanana da zummar magance wannan matsala.

361127
captcha