Muhamad Muradi shugaban bangaren tarjuma a hukumar ilimi da al'adu a darul Hadis a birnin Qum a watan hira da bangaren ilimi da Tunani na Cibiyar koyar da Alkur'ani Ina a nan Iran ya bayyana cewa: bincike kan hanyar da salon da Amir Muminina (AS) ke bi shi ne zai iya warware mana wannan matsala ainin domin wannan yana da alfano da muhimmanci a gano haka da sanin hanyoyin da za a bi kan wannan matsala.
361105