Bangaren Adabi: Sakataren marubuta litattafen yara da matasa ya bayyana cewa:koyar da kalmomin fahimtar Alkur'ani da addini ta hanyar kissoshi da lura da abubuwa na asasi na karawa yara da matasa karfin gwiwar sanin addini da koyan karatun Alkur'ani.