IQNA

Babban sakataren Hadin kan a Duniya ya mika sakon murnar nasarar shekaru 30 ga Jagaro

11:50 - February 11, 2009
Lambar Labari: 1742876
Bangaren siyasa: babban sakataren hadin kai a duniya ya taya jagoran juyin juya halin musulunci a Iran murnar nasarar cika shekaru talatin da juyin musulunci a Iran da kuma sauran mambobin gwamnatin al'ummar Iran.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ce bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na hadin gwiwar Ashuriyan na duniya yunatan Batkuya wakilin Ashuriyan a majalisar shawara ta Iran kuma babban sakataren hadin gwiwar Ashuriyan a duniya a cikin wani sako ya taya jagoran juyin juya halin musulunci a Iran da sauran mambobin gwamnati murnar cika shekaru talatin da cin nasarar juyin juya halin musulunci a Iran .Wannan na nuni da hadin kai a tsakanin kabilun Iran .Ya kara da cewa: Kabilar Ashuriya a Iran ya tare da sauran kabilun kasar wajen hadin kai da murnar wannan babbar nasara ta al'ummar Iran tare da rufe sakonsa da cewa yan kabilar Ashuriyan kamar kowace shekara sun fito wajen gudanar da jerin gwanon murnar wannan rana mai albarka da tarihi a ciki da wajen Iran.

362188

captcha